ha_tn/jer/50/38.md

585 B

da 'ya'yan jimina su zauna a cikinta

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "dabbobin daji da kuraye" ko kuma 2) "aljanun daji da mugayen ruhohi."

ba daga tsara zuwa tsara

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ba wanda zai rayu a cikin ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba wanda zai zauna a can; ba mutumin da zai tsaya cikinta

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna nanata cewa Babila ba za ta kasance da kowa ba. Ana iya haɗuwa da su. AT: "ba wanda zai sake rayuwa a wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)