ha_tn/jer/50/35.md

515 B

Takobi na gãba da Kaldiyawa

Anan “takobi” yana wakiltar yaƙi. AT: "Ba da daɗewa ba yaƙi zai faru da ... kuma zuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Za su zama wawaye

"Ayyukan su wauta ne, kuma kowa zai ga cewa su wawaye ne"

za su cika da tsoro

"za su firgita"

domin su zama kamar mataye

Ana magana da rauni na sojojin Babila kamar suna mata. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "dukkansu za su zama masu rauni kamar mata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)