ha_tn/jer/50/31.md

418 B

gama ranarki ta zo, ke mai taƙama, lokacin da zan hore ki

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Jumla ta biyu tana bayyana "ranar" da jimlar farko ta ambata. AT: "Ranar da zan hukunta ku ta zo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

wuta a cikin biranensu

Ana maganar wutar da ke cin biranen Babila kamar wutar dabba ce ta cinye su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)