ha_tn/jer/50/25.md

228 B

ku tara ta kamar tsibin hatsi

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) rage birni zuwa tarkacen duwatsu waɗanda suke kama da tsattsarkar hatsi ko 2) tara ganimar garin kamar tarin hatsi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)