ha_tn/jer/50/23.md

559 B

Yadda aka datse gudumar dukkan ƙasashe kuma aka hallakar

Ana magana akan sojojin Babila kamar guduma. Ana maganar halakar wannan rundunar kamar ana yanke guduma ne a ruguje ta. Ana iya bayyana wannan azaman misali. AT: "Ƙwararrun sojojin Babila waɗanda suka ci dukan al'ummu kamar guduma ne waɗanda za a farfashe su su lalace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An same ki kuma an kama ki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Na kama ku ... Na same ku kuma na kama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)