ha_tn/jer/50/16.md

500 B

da wanda ya shuka iri da wanda ya yi amfani da lauje a lokacin girbi

"Siikila kayan aikin gona ne da mutane ke amfani da shi don girbin hatsi. Tare da kalmar da ta gabata, Yahweh yana cewa duk shuki da girbi za su daina a Babila.

Bari kowanne mutum ya koma wurin mutanensa y ... bari su gudu su koma ƙasarsu

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Tare suna ƙarfafa umarnin ga baƙi su gudu daga Babila su koma ƙasashensu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)