326 B
326 B
Dukkan wanda ya ɗana baka dole ya harbe ta
Wannan yana nufin sojojin da suke amfani da baka da kibiya don yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
an rushe ganuwoyinta
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "al'ummai sun ruguza ganuwarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)