ha_tn/jer/50/11.md

822 B

kun yi tsalle kamar ɗan maraki a wurin kiwonsa

An kwatanta mutanen Babila da karusai masu yin kuwwa saboda murna. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Saboda haka mahaifiyarku zata ji kunya ƙwarai

Wadannan jimlolin guda biyu ma'anarsu abu daya kuma suna jaddada tsananin kunyar ta. Kalmomin "uwa" da "wacce ta haife ku" suna nufin Babila ne ko kuma birnin Babila. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ta zama jeji ta zama busasshiyar ƙasa ta zama hamada

Waɗannan kalmomin suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna jaddada cikakken ƙarancin ƙasar. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan kwatanci ne ga wurin da ba kowa ko kuma 2) wannan yana nufin Babila a zahiri ta zama jeji marar amfani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)