ha_tn/jer/48/42.md

185 B

Don haka za a hallakar da Mowab

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Don haka abokan gaba za su hallaka mutanen Mowab" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)