370 B
370 B
Don na hallakar da Mowab
Kalmar "I" tana nufin Yahweh
Don haka Mowab zata zama abin ba a da firgita ga dukkan waɗanda suka kewaye shi
Anan Mowab yana wakiltar mutane. Juya baya alama ce ta jin kunya. AT: "Mutanen Mowab sun juya baya don kunya" ko "Mutanen Mowab suna jin kunya kuma ba za su nuna fuskokinsu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)