ha_tn/jer/48/36.md

618 B

Don haka zuciyata tana makoki domin Mowab kamar sarewa

Anan “zuciya” tana wakiltar mutum duka. Ana kwatanta kukan mutum na baƙin ciki da kiɗan baƙin ciki da ake kunnawa a sarewa a wurin jana'iza. AT: "Ina kuka da bakin ciki saboda Mowab. Kukana na kama da waƙar baƙin ciki da mutum ke bugawa a sarewa a wurin jana'iza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Don dukkan kawuna sun yi saiƙo an kuma aske duk wani gemu. Tsage-tsage yana a kowanne hannu

Waɗannan su ne abubuwan da Mowabawa suka yi lokacin da suke makoki ko baƙin ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)