ha_tn/jer/48/30.md

338 B

Don haka zan kawo makoki ga Mowab, zan kuma tada muryar makoki ga dukkan Mowab

Duk wadannan maganganun guda daya suke nufi. AT: "Zan yi kuka mai ƙarfi saboda mutanen Mowab" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kir Haresh

Wannan sunan tsohon babban birin Mowab. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)