ha_tn/jer/48/28.md

389 B

a bakin rami a cikin duwatsu

Anan "bakin rami" karin magana ne wanda ke nufin ƙofar kogo. AT: "ƙofar kogo" ko "buɗewa a cikin kankara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

tayarwarta, da kumbura kanta, ɗaukaka kanta da mugayen tunane tunanenta na zuciya

Duk waɗannan kalmomin suna da ma'anoni iri ɗaya. Ana amfani dasu tare don jaddada girman girman mutanen Mowab.