ha_tn/jer/48/18.md

283 B

ki zauna a busasshiyar ƙasa, ke ɗiya mai zama a Dibon

Ana maganar mutanen Dibon kamar 'yar Dibon ce. AT: "ku mutanen da ke zaune a Dibon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda zai hallakar da madogaranki

"sojojin abokan gaba waɗanda za su hallaka Mowab"