ha_tn/jer/48/15.md

622 B

Don kyawawan matasanta sun gangara mayanka

An yi magana mafi kyawu daga mutanen Mowabawa da suka tafi yaƙi ana kashe su kamar dabbobi ne da aka kai wurin yanka. AT: "za a yanka samarinsu masu kyau duka" ko "sojojin abokan gaba za su kashe mafi kyawun mazajen Mowabawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Masifar Mowab na gab da auko mata; bala'i ya kusa sauka da sauri

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa halakar Mowab za ta faru ba da daɗewa ba. AT: "Makiyan Mowab za su hallaka ta ba da daɗewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)