ha_tn/jer/48/13.md

272 B

Yaya za ku ce 'Mu sojoji ne, jarumawan yaƙi'?

Ga Yahweh yana magana da sojojin Mowab. Yahweh yayi amfani da tambaya don tsawata wa sojoji. AT: "Ba za ku sake cewa ba, "Muna sojoji ne, mayaƙan mayaƙa masu ƙarfi."" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)