ha_tn/jer/48/08.md

635 B

Don haka kwari zai lalace, filin ƙasa kuma za a ɓaɓɓata shi

Anan "kwari" da "fili" suna wakiltar biranen da mutanen da ke waɗannan wuraren sauran. AT: "Don haka sojojin abokan gaba za su lalata duk abin da ke cikin kwari da a filayen" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

Ku bada fukafukai ga Mowab

Ana magana da taimaka wa mutane kamar za su sanya fikafikan mutane don su tashi sama. AT: "Taimakawa mutanen Mowab su tsere kamar kuna ba su fukafukai don su tashi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])