350 B
350 B
kango da kuma babbar hallakarwa
Wadannan kalmomin guda biyu suna nufin abu daya ne. Tare suna jaddada cikakkiyar hallaka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
saboda hallakarwa
Cikakken sunan "halakarwa" ana iya bayyana shi a matsayin "halakakke." AT: "saboda garinsu ya lalace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)