ha_tn/jer/48/01.md

592 B

An cinye KIriayatim an ƙasƙantar da ita

Anan "an wulakanta Kiriathaim" yana wakiltar mutanen da ake wulakantawa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Abokan gaba sun kwace garin Kiriayatim kuma sun wulakanta mutanen da ke zaune a wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mowab ba ta da sauran wata daraja

"Mutane sun daina girmama Mowab" ko "Mutane sun daina yabon Mowab"

Mahaukatanta suma za su hallaka

"Mahaukatanta" ga wani gari a cikin Mowab. AT: "Makiyansu zasu lalata garin Mahaukatanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)