ha_tn/jer/46/27.md

533 B

bawana Yakubu, kada ka ji tsoro. Kada ka razana, Isra'ila

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Anan "Yakubu" da "Isra'ila" suna wakiltar mutanen Isra'ila. Yahweh yana jaddada cewa kada mutane su ji tsoro. AT: "mutanen Isra'ila, bayina, kada ku ji tsoro" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

ba zan bar ku ba horo ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "tabbas zai hukunta ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)