ha_tn/jer/46/18.md

317 B

wani zai zo mai kama da Tsaunin Tabor da Tsaunin Karmel na bakin teku

Wannan yana nufin ƙasar Babila wacce za ta mamaye ƙasar Masar kamar yadda waɗannan tsaunuka biyu suke zuwa filayen da ke kewaye da su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ku kwaso wa kanku jakkuna

"Shirya zuwa gudun hijira"