ha_tn/jer/46/15.md

1.1 KiB

Don me jarumawanki fuskarsu a sunkuye ƙasa?

Wasu juya sun fassara wannan da "Me yasa Afis ya gudu? Me ya sa sa bijimin bai tsaya ba?" Afis wani allahn Bamasare ne wanda yake wakiltar sifar bijimi. Bijimi sau da yawa alama ce don ƙarfi. Abin da ya sa ke nan ULB da wasu juzu'in na Littafi Mai-Tsarki suka fassara wannan a matsayin "ƙarfaffa" ko "ƙarfafan mutane," wanda ke nufin sojoji.

Ni, Yahweh, na ture su ƙasa

"Yahweh yana sa da yawa daga cikin sojojinku su yi tuntuɓe"

Bari mu bar wannan takobin da ya ke doddoke mu ƙasa

Anan "takobi" yana wakiltar sojojin abokan gaba waɗanda ke ɗauke da makamai. AT: "Mu gudu daga abokan gabanmu saboda suna kashe mu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Fir'auna sarkin Masar mai kwakazo ne kawai, wanda ya bar zarafinsa ya sille

Wadannan kalmomin guda biyu suna cewa al'ummar Masar ba ta da wani muhimmanci. Jimlar "kawai hayaniya" kalma ce da ke nufin mutum ya ce zai yi wani abu amma bai aikata ba. AT: "Fir'auna yana alfahari da yawa amma ba zai iya yin abin da zai yi alfahari da shi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)