ha_tn/jer/46/11.md

475 B

budurwan Masar

Ana maganar mutanen Masar kamar su budurwa 'yar Masar. AT: "mutanen Misira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Al'ummai sun ji labarin kunyarku

Anan "ƙasa" ishara ce ga mutanen duniya kuma janar ce ga mutanen da suka san abin da ya faru da Masar. Duk mutanen duniya da suka ji kukan Masarawa ana magana da su kamar makokinsu sun cika duniya. AT: "Duk mutanen duniya suna jin kukanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)