ha_tn/jer/46/10.md

717 B

Takobi za ta ci ta ƙoshi. zata ƙoshi da jininsu

Wannan yana maganar takobin Yahweh kamar yana cinye mutane yana shan jini. Duk waɗannan jimlolin suna faɗin abu iri ɗaya kuma an haɗa su don jaddada cewa za a sami halakar gaba ɗaya. AT: "Zan hallaka maƙiyina kwata-kwata. Zai zama kamar takobina ya cinye su kuma ya bugu da jininsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

yi hadaya ga Yahweh

An yi maganar Yahweh don ɗaukar fansa ta hanyar sa Masarawa su yi rashin nasara a yaƙi da Babila kamar rundunar Masar za ta zama hadaya ga Yahweh. AT: "Gama Masarawa za su zama kamar hadaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)