ha_tn/jer/46/07.md

1.2 KiB

Wane ne wannan da ya tashi kamar Nilu

Kogin Nilu yana ambaliyar bankunan sau ɗaya a shekara, yana rufe yankin da ke kewaye da ruwa. Yahweh yana kwatanta masarautar Masar da Nilu saboda mutanen Masar suna tsammanin sun isa su hallaka birane a duk ƙasashe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zan tashi in rufe duniya. Zan hallakar da birane da mazaunansu

Anan "Masar" tana wakiltar dukkan mutanen Masar. AT: "Masarawa suka tashi ... Masarawa suka ce ... Za mu yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ku dawakai ku hau sama ku yi fushi, ku karusai

Anan "dawakai" da "karusai" suna wakiltar sojojin da suke amfani da dawakai da karusai a yaƙi. Shugabannin Masar suna ba sojojinsu umarnin fara yaƙi. AT: "Ku tafi zuwa yaƙi, ku sojoji a kan dawakai. Ku yi yaƙi da ɓacin rai, ku sojoji a cikin karusai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

a tanƙwara bakkunansu

Kalmomin "lanƙwasa baka" na nufin a jan zaren baka da kibiya don harba kibiyar. AT: "gwani ne wajen harba kibiyoyi daga bakunan su" ko "gwanin kyau da kwari da baka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)