ha_tn/jer/46/05.md

644 B

Me nake gani a nan?

Kalmar "Ni" a nan tana nufin Yahweh. Yahweh yayi amfani da tambaya don gabatar da wahayin kuma ya jawo hankali ga abin da zai faɗa a gaba. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Duba abin da ke faruwa a nan" (Duba: rquestion)

masu hanzari baza su iya gudu ba, sojojin kuma ba za su tsira ba

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa babu wani, ko da mafi ƙarfi da sauri, da zai iya tserewa. Za a iya bayyana sifa na ɗan lokaci "mai saurin" a matsayin sifa. AT: "koda soja mafi saurin gudu ba zai iya tserewa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)