899 B
899 B
Duk wanda aka ƙaddara ga mutuwa zai mutu
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kowa zai mutu wanda na yanke shawara dole ne ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Duk wanda aka ƙaddara ga bauta za a ɗauke shi zuwa bauta
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutanen Babila za su kama duk waɗanda na yanke shawara dole ne su shiga cikin bauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Duk wanda aka ƙaddara ga takobi za a bada shi ga takobi
Anan “takobi” yana wakiltar yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kowa zai mutu a yaƙi wanda na yanke shawara zai mutu a yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Heliyofolis
Wannan sunan birni ne. Sunan yana nufin "garin rana." A cikin wannan birni akwai haikalin da suke bautar allahn rana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)