ha_tn/jer/43/08.md

311 B

Zan kafa mulkinsa akan waɗannan duwatsu wanda kai

Duk “kursiyin” sarki da “kango” ana amfani dasu don nuni ga ikon masarauta. AT: "Zan sa shi ya zama sarki a kan jama'ar Misira. Zai ɗora kursiyinsa da tanti a kan waɗannan duwatsun da kuka binne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)