ha_tn/jer/41/17.md

433 B

Gerut Kimham

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

saboda Kaldiyawa

Ana nuna cewa suna tsoron kada Kaldiyawa su kawo musu hari. AT: "saboda suna tsammanin Kaldiyawa za su iya kawo musu hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mai kula da ƙasar

Anan "ƙasa" tana wakiltar mutane. AT: "mai kula da mutanen Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)