ha_tn/jer/41/15.md

429 B

Ya tafi wurin mutanen Ammon

"Shi" yana nufin Isma'ila wanda yake wakiltar kansa da mutanen takwas tare da shi. AT: "Sun je wurin mutanen Ammon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Hakan ya faru ne bayan Ishmayel ya kashe Gedaliya ɗan Ahikan

Marubucin ya tsayar da labarin don komawa ga abin da ya gabata don a fahimci tsarin abubuwan da suka faru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)