ha_tn/jer/41/10.md

224 B

An kama Isma'il

Anan Isma'il yana wakiltar kansa da mutanensa. AT: "An kama Isma'il da mutanensa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ya tafi ya haye zuwa wurin Ammonawa

"tafiya zuwa ƙasar Ammonawa"