ha_tn/jer/40/15.md

939 B

Babu wanda zai sani

"Babu wanda zaiyi tunanin nayi hakan"

Don me za shi kashe ka?

Johanan yayi amfani da tambaya mai ma'ana don ƙoƙarin canza tunanin Gedaliya. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Bai kamata ku ƙyale shi ya kashe ku ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Don me za a bar Yahuda da aka tara maka su wartwatsu kuma ragowar Yahuda su hallaka?

Yohanan yayi amfani da tambaya mai ma'ana don ƙoƙarin sa Gedaliya ya yi tunanin abin da zai faru idan Gedaliya ya aikata abin da Gedaliya yake shirin yi. AT: "Idan kuka yi haka, duk Yahuda da aka tara zuwa gare ku za a warwatse kuma ragowar Yahuda za a hallaka su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sauran mutanen Yahuza suka hallaka

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "kyale Kaldiyawa su halakar da ragowar Yahuda" ko "kuma su bar ragowar Yahuda su halaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)