ha_tn/jer/40/03.md

311 B

Ya aikata kamar yadda ya umarta

AT: "Yahweh ya yi abin da ya gaya muku zai yi"

tun da ku mutanen nan kun yi ma sa zunubi kuma ba ku yi biyayya da muryar sa ba

AT: "Tun da yake ku Yahudawa kun yi wa zunubi ga Yahweh, ba ku yi biyayya da umarninsa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)