ha_tn/jer/39/15.md

534 B

maganar Yahweh ta zo ga Irmiya tun ya na a tsare a cikin harabar masu tsaro, cewa

Karin magana "kalmar Yahweh ta zo ga" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. AT: "Yahweh ya ba da sako ga Irmiya yayin da yake ... matsara. Ya ce," ko "yayin da Irmiya yake ... tsare, Yahweh ya yi masa wannan saƙon:" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ina dab da cika maganganuna da na furta game da wannan birni bala'i kuma ba alheri ba

"Zan kawo masifa a kan wannan birni, ba kamar yadda na ce zan yi ba"