ha_tn/jer/39/11.md

313 B

Gedaliya ... Ahikam ... Shafan

Waɗannan sunayen maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a tsakanin mutanen

Kila iya buƙatar bayyana bayyane mutanen da mai magana yake magana game da su. AT: "daga cikin mutanen da suka rage a Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)