Suka fita da dare daga birnin ta hanyar gonar gidan sarki
"Sun bar garin da daddare suna fita a hanyar a cikin lambun sarki"
a cikin filin Kogin Yodan kwari
Wannan ita ce ƙasa a ƙarshen kwarin.
ya yanke masa hukunci
"ya yanke shawarar yadda za'a hukunta shi"