ha_tn/jer/39/01.md

689 B

A shekara ta sha ɗaya da kuma wata na huɗu na Zedekiya, a rana ta tara ga wata

Wannan bayan Zedekiya ya zama Sarkin Yahuda fiye da shekaru goma, a cikin wata na huɗu na kalandar Ibrananci. Rana ta sha ɗaya tana kusa da farkon watan yuli a kan kalandar yamma. AT: "A rana ta tara ga watan huɗu na shekara ta goma sha ɗaya cewa Zedekiya ya zama sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-hebrewmonths)

Nergal-Sherezar, Nebo-Sasikim, Samga-Nebo, da Sasicim

Waɗannan sunayen maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a ƙofa ta tsakiya

"a tsakiyar shiga garin." Abu ne gama gari ga shugabanni su zauna a ƙofar gari don tattauna muhimman batutuwa.