275 B
275 B
Ba zasu miƙa ka cikin hannuwansu ba
Kaldiyawa ba za su ba da ku ga Yahudiya ba. " Anan "ku" yana nufin Zedekiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
wannan shi ne abin da Yahweh ya nuna mani
A nan kalmar "wannan" tana nufin abin da Irmiya zai faɗa a gaba.