529 B
529 B
Allah na Isra'ila
Sunan rukunin mutane suna ne ga mutanen wannan rukunin. AT: "Allah na mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
za ka rayu kuma ba za a kone wannan birni ba
Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "sojojin Babila ba za su ƙone wannan birni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ba za ka tsira daga hannun su ba
Kalmar "hannu" ta nufin ta iko da hannu ke yi. AT: "ba za ku kuɓuta daga ikonsu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)