ha_tn/jer/38/07.md

458 B
Raw Permalink Blame History

Ebed Melek Ba-Kushi

Wannan sunan wani mutum ne daga Kush. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yanzu sarkin

A nan kalmar "yanzu" alama ce ta layin babban labari inda mai ba da labarin ke ba da bayanan baya game da abin da sarki yake yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

yana zama a Kofar Benyamin

Wataƙila Sarki Zedekiya yana saurara kuma yana yin sharia. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)