284 B
284 B
Ramin na cikin harabar masu tsaro
Wannan yanki ne da ke hade da fadar sarki wanda ke kewaye da gine-gine kuma a ciki suke tsare fursunoni. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Suka zurara Irmiya ƙasa da igiyoyi
Wannan yana nuna yadda "suka jefa shi cikin rijiyar."