ha_tn/jer/38/04.md

493 B

gama ta wannan hanya yana raunanar da hannuwan mazaje mayaƙa

Hannaye masu rauni sunaye ne ga mutumin da yake tsoro. AT: "yana sa sojoji da duk mutanen garin su rasa ƙarfin gwiwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gama wannan mutum bai kula da lafiyar waɗannan mutane ba, sai dai bala'i

"Gama Irmiya baya aiki don ya taimaki mutanen nan ya zama lafiya, amma yana aiki ne don mummunan abubuwa su faru da mutanen nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)