ha_tn/jer/36/16.md

277 B

Sai ya zama

Ana amfani da wannan jimlar a nan don yiwa wani muhimmin al'amari alama a cikin labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan.

ta yaya ka rubuta dukkan waɗannan maganganu daga bakin Irmiya?

"yaya aka yi ka rubuta"