ha_tn/jer/36/13.md

228 B

ya kawo masu rahoton

Kalmar "su" tana nufin jami'ai a cikin Irmiya 36:12.

ya karanta da ƙarfi jama'a suna saurare

"don haka za mu iya jin kun karanta shi" Duba yadda aka fassara kalmomin irin wannan a cikin Irmiya 2: 2.