ha_tn/jer/36/09.md

571 B

a cikin shekara ta biyar ga watan tara na Yehoiyakim ɗan Yosiya, sarkin Yahuda

Wannan shine wata na tara a kalandar Ibraniyanci. Lokaci ne na ƙarshen Nuwamba da kuma farkon ɓangaren Disamba akan kalandar Yamma. "bayan Yehoyakim ... ya yi sarautar Yahuda fiye da shekaru huɗu, a cikin watan tara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-hebrewmonths)

Gemariya ɗan Shafan

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

a cikin harabar da ke bisa, dab da mashigin ƙofa ta gidan Yahweh

"a ƙofar sabon ƙofar gidan Yahweh"