ha_tn/jer/35/12.md

516 B

Ba za ku karɓi gyara ku kuma saurari maganata ba?

Yahweh yana gaya wa Isra'ilawa su saurari tsawatarwa a hankali. AT: "Lallai ne ku sami wannan gyara kuma ku saurari maganata." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Maganganun Yonadab ɗan Rekab da ya yi wa 'ya'yansa a matsayin umurni, kada su sha kowanne inabi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "'Ya'yan Yonadab ɗan Rekab sun kiyaye umarnin mahaifinsu kada su sha ruwan inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)