ha_tn/jer/34/15.md

435 B

da ke dai-dai a gabana

"Idanu" a nan metonym ne don ra'ayin mutum ko ra'ayinsa. AT: "abin da nake ganin ya dace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma kuka juya ku ka ƙazamtar da sunana

Sunan mutum ishara ce ga abin da mutane suke ɗauka da shi. AT: "daina aikata abin da ke daidai kuma ya aikata mugunta waɗanda suka sa mutane suka ɗauka cewa ni mugu ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)