ha_tn/jer/34/08.md

300 B

Maganar da ta zo ga Irmiya daga wurin Yahweh

Ana amfani da wannan karin magana don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. Koyaya, ainihin sakon baya farawa har sai Irmiya 34:12. AT: "Yahweh ya ba wa Irmiya sako" ko "Yahweh ya yi magana da Irmiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)