ha_tn/jer/34/06.md

263 B

Lakish da Azeka

Waɗannan su ne sunayen garuruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Waɗannan biranen Yahuda sun kasance kamar birane masu tsaro mai ƙarfi

"Kawai garuruwan Yahuda masu garu waɗanda Babiloniyawa ba su kama su ba tukuna"