ha_tn/jer/34/04.md

162 B

Ba za ku mutu da takobi ba

Kalmar "takobi" wani magana ce ta mutuwa a yaƙi. AT: "Ba za ku mutu a yaƙi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)